Friday, June 26
Shadow

Cristiano Ronaldo ya sabunta Kwantirakinsa da Kungiyar Al Nasr, Ji damar da suka bashi ta ban mamaki

Tauraron dan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo ya sabunta kwantirakinsa da kungiyar Al Nasr ta kasar Saudiyya.

Daga cikin damarmakin da aka bashi shine yana da bakin magana akan duk dan wasan da kungiyar zata siya.

Ronaldo dan shekaru 40 ya amince da ci gaba da zama a kungiyar ta Al Nasr har zuwa shekarar 2027.

Tun a shekarar 2023 ne dai Ronaldo ya je kungiyar ta Al Nasr.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata mata ta yi korafin mijinta baya barinta ta huta tun bayan da suka yi aure yana yawa nemanta da jima'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *