Thursday, March 12
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Majalissar Dattawa a Nąjeriya ta bukaci gwamnatiɲ Bola Tinubu da ta gaggauta ɗaukar mataki kan tsadar rayuwa da kuma dakile hauhawar farashin kayan masarufi

Majalissar Dattawa a Nąjeriya ta bukaci gwamnatiɲ Bola Tinubu da ta gaggauta ɗaukar mataki kan tsadar rayuwa da kuma dakile hauhawar farashin kayan masarufi.

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Na cika duk Alkawuran dana daukarwa 'yan Najeriya>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *