Tuesday, May 5
Shadow

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma.

Shugaban ƙungiyar manoma ta Nąjeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana céwa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkafa da alkama a cikin gida.

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A yaune Nafiu Bala Gombe ke gudanar da baban taron Jam'iyyar ADC tsagin da yake shugabanta amma babu kowa a wajan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *