Gwamnan ya sanar da wannan tallafi ne yayin da ya ke jawabi a bikin yaye ɗalibai karo na 5 a jami’ar da ke gudana a yanzu haka.
Daliban dai sun samu sakamako mafi kyau a fannoni daban-daban.