Monday, August 10
Shadow

Karanta Jadawalin mutane 9 da zasu yi takara da Sheikh Isa Ali Pantami wajan neman takarar Gwamnan jihar Gombe a shekarar 2027

Tuni dai magana ta yi karfi wajan bayyanar babban malamin Addinin Islama kuma dan siyasa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami wajan neman takarar gwamnan jihar Gombe a shekarar 2027.

Sunayen sauran mutane 9 da zasu yi taka dashi sun bayyana kamar haka:

  1. Prof. Isa Ali Pantami
  2. Arc. Yunusa Yakubu
  3. Dr. Aminu Yuguda
  4. Muhammad Jibrin Barde
  5. Hon. Usman Bello Kumo
  6. Hon. Ali Isa JC
  7. Engr. Aliyu Mohammed (Kombat)
  8. Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki
  9. Hon. Mohammed Gambo Magaji
  10. Barr. Sani Ahmed Haruna
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A wajan taron Mailidin Katsina, naji wata Murya daga sama tace Na gafarta muku zunubanku>>Inji Alhaji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *