Friday, December 5
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so

Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so.

Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen ku? Wane fata kuke mata?

Ta roki a taya ta yadawa (SHARING) ko Allah zai sa ta dace!

Daga A Yau

Karanta Wannan  A Karshe Dai Mutumin Da Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Kano Don Ganin Gwamna Abba Ya Samu Shiga Gidan Gwamnatin, Bayan Tsawon Lokaci Yana Zaman Dirshan A Kofar Shiga Fadar Gwamnatin Ta Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *