
Malamin Addinin Islama, Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, Maniyyin Namiji ya na warkar da wasu abubuwa a jikin diya mace.
Malamin yace shiyasa ma da an yiwa mace aure sai a ga ta fara kiba da annuri.
Yace ko da yarinya ta cika yawan rashin lafiya da kuka a gida, to abinda take bukata kenan, a gaggauta mata aure zata warke.