Thursday, September 24
Shadow

Da Duminsa: Yanzu haka ana tattaunawa tsakanin wakilan ADC, su Atiku da wakilan PDP

Rahotannin sun bayyana cewa, ana tattaunawa tsakanin wakilan jam’iyyar ADC dana PDP.

An ga su Atiku a wajan tattaunawar, Hakanan an ga Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde a wajan.

Lamarin tattaunawar ya dauki hankula inda akw tsammanin jam’iyyun biyu ka iya hadewa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *