Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka taru a wajan Zàngà-zàngàr ADC

Dubban mutanene suka taru a wajan Zàngà-zàngàr da jam’iyyar ADC ta gudanar zuwa ofishin hukumar zabe me zaman kanta INEC.

INEC dai ta cire David Mark a matsayin shugaban jam’iyyar ADC na riko sannan ta cire Rauf Aregbesola a matsayin sakataren jam’iyyar.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa sarkin Zazzau Ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *