A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar,
Yarjejeniyar za a ƙulla ta ne da manyan jami’ai daga manyan kamfanonin kasar Sin guda 10, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar su ya zarce dala tiriliyan N3tr.
Masana’antu daban-daban din suna wakiltar ɓangarori daban-daban, da suka haɗa da fasahar sadarwa, da man fetur da gas, aluminum, da haɓaka tashar jiragen ruwa, da sabis na kudi, da fasahar tauraron dan adam da sauransu.