Thursday, March 26
Shadow

Da Duminsa: Alkalin dakewa tsohon ministan shari’a Abubakar Malami shari’a yace ya janye daga shari’ar

Alkalin dakewa tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami shari’a, Justice Obiora Egwuatu yace ya janye daga shari’ar ta Abubakar Malami.

Ya bayyana hakane yayin zaman kotun na ranar Alhamis.

Yace ya janye daga shari’ar ne bisa wasu dalilai nasa na kashin kansa wanda be bayyanasu ba.

Karanta Wannan  Allah ya gayamin idan na bar cocin RCCG dana na farko zai mùtù>>Inji Fasto Enoch Adeboye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *