Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Alkalin dakewa tsohon ministan shari’a Abubakar Malami shari’a yace ya janye daga shari’ar

Alkalin dakewa tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami shari’a, Justice Obiora Egwuatu yace ya janye daga shari’ar ta Abubakar Malami.

Ya bayyana hakane yayin zaman kotun na ranar Alhamis.

Yace ya janye daga shari’ar ne bisa wasu dalilai nasa na kashin kansa wanda be bayyanasu ba.

Karanta Wannan  Malam Ibrahim Mu'azzam me fadakarwa a Shafukan sadarwa yayi sha'awar barin harkar Wa'azi ya koma Harkar Film bayan da ya ga an baiwa wata 'yar Film kyautar Motar GLK

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *