Wednesday, March 25
Shadow

Da Duminsa: Bayan da Kungiyar Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga yin wa’azi, ya canja masallaci inda yaci gaba da wa’azinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, bayan da kungiyar Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga yin wa’azi, ya canja masallaci inda ya ci gaba da wa’azinsa.

An ga Sheikh Alkali Zaria yana martani me zafi inda yace duk jihar da aka hana wa’azi a cikinta, Allah ya tsine mata da mutanen cikinta.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Kalli Wasu sabbin hotunan cikin fadar shugaban kasar Najeriya, Aso Villa da ba'a taba gani ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *