Wednesday, April 15
Shadow

Da Duminsa: Bayan Nafiu Bala Gombe, Jam’iyyar ADC ta sake korar karin wasu mutane daga cikinta

jam’iyyar ADC ta fitar da cikaken bayanin mutanen daga kora daga jam’iyyar inda ta bayyana cewa maciya amana ne kuma sunawa jam’iyyar zagon kasa.

Jam’iyyar tace ta dauki wannan mataki ne a babban taronta na kasa data gudanar a Abuja, kamar yanda me magana da yawun jam’iyyar, Bolaji Abdullahi ya sanar.

Wadanda aka kora din sune kamar haka, Hon. Leke Abejide, Nafiu Bala Gombe, Mr. Kingsley Temitope Ogga, Mr. Don Norman Obinna, Mr. Kennedy Odion, Mr. Clement Ehigiator, Mrs. Stella Chukwuma, Patrick Ambut, Johny Tovie Derek, Duke Dick, and Elias Adikwu.

Karanta Wannan  Duk Kannywood babu wanda yafi karfin shinkafa>>Inji Garzali Miko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *