
Rahoton da ke iske mu yanzu na nuni da cewa ana zargin wasu ɓatagari da kashe kwamandan kwamitin kar-ta-kwana kan yaƙi da ƙwacen waya na jihar Kano (Anti Phone Snatching’, Inuwa Salisu Sharada a gidan sa.
Allah Ya gafarta masa.
Ƙarin bayani na nan tafe…