
Rahotanni sun yi ta yawo a kafafen sada zumunta cewa, an kama me dafawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu abinci saboda zargin zubawa shugaban kasar Quba.
Saidai a martani ga wannan rahotan.
Fadar shugaban kasar ta bakin me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya musanta wannan rahotan inda yace labarin kanzon Kurege ne.