Monday, May 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Malami ya bayyana abin mamakin da ya gani a ajin da ya je koyar da dalibai a jami’ar Federal University Kashere, Jihar Gombe

Wani malami da ya je koyar da dalibai a jami’ar Federal University Kashere dake jihar Gombe ya bayyana cewa ya je ya iske ajin ba kowa.

Ya dauki Bidiyon ajin inda aka ga kujeru inda yace zai koma ofis ya tafi gida.

@amedkt1

A lecturer came to class and there are no student Federal university of Kashere Gombe state #schoolife #lecturer #trending #fyp #students

♬ original sound – Ahmed 💙
Karanta Wannan  KARON FARKO: Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ziyarci Babban Masallacin Sheikh Zayyad da ke Abu Dhabi, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniya mai cike da fasahar gini ta zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *