Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata kara farashin man fetur nan da 1 ga watan Janairu na shekarar 2026

Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya zata kara farashin man fetur nan da 1 ga watan Janairu na shekarar 2026.

Hakan na kunshene a cikin sabuwar dokar haraji wadda aka zartas a kwanakin baya.

Dokar ta tanadi kara harajin kaso 5.0 cikin 100 akan man fetur wanda aka tace a gida Najeriya da kuma wanda aka shigo dashi daga kasashen waje.

Saidai wasu masu sharhi na cewa hakan bai dace ba lura da yanda a yanzu haka Talaka ke fama da kansa inaga an kara farashin man fetur?

Karanta Wannan  Mu talakawa ne ba za mu iya yin belin yaranmu ba - Iyayen yaran da aka tsare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *