Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Hadiza Gabon Ta yi Martani me zafi ga masoya Adam A. Zango masu sukarta kan cewa bata saka hoton Adamun ba a gyaran datawa dakin da take hira da mutane ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tawa Masoya Adam A. Zango martani me zafi kan sukar da suke mata ta cewa bata saka hoton Adam A. Zango a dakin da take hira da mutane ba a ciki.

A baya Hutudole ya kawo muku irin yanda masoya Adam A. Zango ke tawa Hadiza Gabon martani da kiranta da sunaye daban-daban kan wannan abu.

Saidai a martaninta, Hadiza Gabon tace Na dauka idan mutum ya gina gida zai iya masa kalar Fentin da yake so.

Hakan na nuna cewa, Gabon tana sane da abinda ta yi ba kuskure bane.

Karanta Wannan  GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *