Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu’a

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sun sake komawa Kabarin Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari suka asa Addu’a da safiyar yau Laraba.

Tun a ranar Litinin El-Rufai ya je garin Daura a yayin da shi kuma Atiku yana garin Daura tun ranar Talata.

A jiyan Jama’ar Daura sun yiwa Atiku kyakkyawar tarba.

Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Kano Ya Ayyana Ranar Litinin A Matsayin Ranar Hutu Saboda Ràśuwar ’Yan Wasan Kwallon Kafa Na Kano Pillars

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *