Wednesday, March 25
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman zuwa Najeriya.

Zasu zo ne dan tattauna yanda kasar ta Amirka zata taimakawa yankunan da Tshàgyèràn Dhàjì ke taurawa.

Hakan na zuwane bayan da aka yi garkuwa da Kiristoci sama da 160 a jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Reno Omokri ya caccaki 'yan Kudu masu zagin jihar Bauchi saboda ta bada hutun watan Ramadana, yace jihohin da ake kulle makarantu duk ranar Litinin ya kamata a caccaka ba jihar Bauchi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *