Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta tasa keyar tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige zuwa gidan yarin Kuje

Rahotanni daga Abuja na cewa kotu ta tasa keyar tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige zuwa gidan yarin kuje saboda zargin bayar da kwangiloli da suka kai na Naira N2,261,722,535.84 ba bisa ka’ida ba.

An zargeshi da aikata laifuka 8 amma duk ya ki amsa laifinsa.

Kotun tace a ajiyeshi a gidan yarin kuje kamin nan da ranar 14 ga watan Disamba sanda za’a a saurari bukatar neman belinsa.

Karanta Wannan  Kawuna a Legas yake zaune amma baya cin kifin da ake sayarwa a Legas, Kullun Idan zai ci kifi, Landan yake aikawa a siyo mai a doro a jirgin sama a kawo mai>>Inji Dan Forex, Dapo Wills

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *