Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Kwana daya da komawar su Atiku jam’iyyar ADC, Rikici ya balle a cikin jam’iyyar

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga jam’iyyar ADC na cewa rikici ya barke a jam’iyyar kwana daya da komawar su Atiku da El-Rufai da sauran manyan ‘yan Adawa da suk ce sun zabi jam’iyyar a matsayin wadda zasu yi amfani da ita dan yakar shugaban kasa Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.

Wani bangarene na jam’iyyar ya balle inda suke neman cewa basu yadda da maganar shigowar su Atiku cikin jam’iyyar ba.

Kakakin bangaren jam’iyyar da suka balle, Musa Isa Matara ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Yace ba’a tuntubi masu ruwa da tsaki na jihohi ba kamin amincewa sa su Atiku a cikin jam’iyyar ba.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: APC zata dauki nauyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC da yace bai yadda da shigar su Atiki jam'iyyar ba ya kai su kara kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *