Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Makiya na shirin kifar da Gwamnatina>>Shugaba Tinubu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya koka da cewa, makiya nason kifar da Gwamnatinsa.

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga inda yace Dama tun kamin shugaban ya karbi Mulki, Sarki Sanusi II ya fada cewa Gyare-Gyaren Tinubu ba zasu zo da sauki ba.

Onanuga yace amma duk da masaniyar wannan, Makiya na kokarin kifar da gwamnatin Tinubu wadda ke kokarin gyara kasarnan.

Karanta Wannan  Majalisar tarayya na shirin yin sabuwar dokar da zata hana ma'aikatan Gwamnati saka 'ya'yansu makarantar kudi da zuwa asibitin kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *