
Matatar man fetur ta Dangote ta sake farashin man fetur dinta.
An rage farashin man fetur din daga Naira 840 zuwa 820.
Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka rage farashin daga 880 zuwa 840.
Dangote dai ya sha Alwashin sauke farashin man fetur di sa dan saukaka tsadar rayuwa