Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa: Na bar Siyasa, na daina Tallata Gwamnatin Tinubu, ko nawa za’a bani na hakura, Mutunci na yafi min komai>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta bayyana cewa, ta daina siyasa.

Ta bayyana cewa tun a farkon mulkin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta daina tallata Gwamnatinsa.

Tace dalili shine bata son ta tallatawa mutane wanda daga baya zai zo yayi ba daidai ba a zo a zageta, dan haka tace masu mata maganar siyasa a comment ma su daina.

Amal ta kara da cewa, ko nawa za’a bata ta hakura, Mutuncinta yafi mata komai.

@iamamalumar

Jumma’at Mubarakkk,Allah ya kawo mana mafita a kasar mu Ameen 🙏

♬ original sound – Amal umar
Karanta Wannan  Ali Nuhu ya dauki nauyin kula da Adam A. Zango bayan mummunan hadarin motar da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *