Tuesday, September 8
Shadow

Wata Sabuwa: An zargi dan Rarara da taka Qur’ani, an ga hakanne a Bidiyon da Rarara ya saki yana rubutun Allo

Wani ya zargi dan Rarara da taka Qur’ani.

A cewarsa, tunda har yaron ya taka Allo me dauke da rubutun Qur’ani, to kamar ya taka Qur’ani ne.

Yace kuma hakan ya samo Asali ne daga rashin tarbiyyar da yaron ya samu.

Karanta Wannan  Bayan da ya nemi a kawo inda yace duk wanda ya karbi Mukamin Siyasa ya zama Garbati, An zakulo tsohon Bidiyon Sheikh Pantami inda yake fadin hakan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *