Thursday, March 26
Shadow

Da Duminsa: Na mayar da matata, Maryam Nicky Minaj >>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya mayar da matarsa, Maryam Nicki Minaj.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Tiktok wanda hutudole ya kallah.

Yace Maryam ta gane kuskurenta kuma an yi magana ta hankali tsakaninsa da iyayenta.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kasar Pakistan ta kaiwa Afghanistan hari inda mutane 46 suka mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *