Friday, August 28
Shadow

Da Duminsa: Rahotanni sun bayyana cewa Dala Miliyan $5 aka baiwa Kwankwaso kamin ya yadda ya koma NDC

Rahotanni sun bayyana cewa, Dala Miliyan $5 aka baiwa Kwankwaso kamin ya yadda ya koma jam’iyyar NDC.

Wata sautin Murya dake yawo a kafafen sada zumunta ta bayyana hakan wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina neman mijin aure, kuma zan bashi jari da Sadaki, idan ka matsa sai ka biya sadaki, Salati kawai nake son kawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inji Wanan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *