Thursday, March 26
Shadow

Da Duminsa: Rashin Lafiyace tasa Shugaba Tinubu ya tafi Turai>>Inji Sowore

Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore yayi zargin cewa, Rashin Lafiya ce tasa aka fitar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zuwa Turai.

Hakanan yayi zargin cewa, kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio shima bashi da lafiya.

Yace bai kamata ace su rika tatsar kudin Najeriya ba suna kula da lafiyarsu.

Karanta Wannan  Karyace 'Yan Arewa na zaune cikin aminci da walwala kuma suna mallakar gidaje a yankunan mu>>Inyamurai da Yarbawa suka mayarwa da Dattawan Arewa martani kan cewa 'Yan Arewa basa mallakar Filaye da gidaje a Kudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *