Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Sanata Godiya Akwashiki ya riga mu gidan gaskiya a Asibitin kasar waje

Rahotanni daga kasar India sun ce sanata Godiya Akwashiki dake wakiltar jihar Nasarawa a majalisar tarayya ya rigamu gidan gaskiya.

Sanata Akwashiki dan jam’iyyar SDP ne.

Kuma ya rasu yana da shekaru 52

Karanta Wannan  Idan kuka sake kuka kkasheni zaku dandana kudarku>>Trum ya gayawa Iran

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *