Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Sanata Godswill Akpabio yace ya yafewa Sanata Natasha Akpoti yace lauyoyi su janye karan da ya shigar akanta

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya ce ya yafewa Sanata Natasha Akpoti abinda ta masa.

Sannan yace ya baiwa lauyoyin sa umarnin su janye karar da ya shigar akanta dama duka wasu da ya ke kararsu akan sun bata masa suna.

Yace dalilinsa na yin haka shine Faston sa ya masa wa’azi kuma wa’azin ya shigeshi.

Karanta Wannan  Dan Shugaban kasa, Seyi Tinubu ya baiwa 'yar Fim Kyautar Naira Miliyan 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *