Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen Unguwar Rigasa suka fito zanga-zanga akan Ordinary President

Nan Mutanen Unguwar Rigasa dake jihar Kadunane suka fito zàngà-zàngà suna bayyana rashin jin dadinsu akan Ordinary President Ahmad Isa game da kalamansa akan Shugaban ‘yan banga na unguwar Aminu Bolo.

Sun ce suna tare Aminu Bolo

Karanta Wannan  Za mu koma aikin haƙo ɗanyen mai a arewacin Najeriya - NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *