Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan mutanen da suka je tarar Ministan wutar Lantarki ya baiwa mutane mamaki

Mutane da yawa ne suka je tarar Ministan wutar Lantarki, Adeboye Adelabu filin Jirgin sama na jihar Oyo bayan da ya sauka daga mukaminsa.

Adeboye Adelabu ya sauka daga mukaminsa ne dan tsayawa takarar Gwamnan jihar Oyo.

Saidai lamarin ya dauki hankula inda da yawa ke tambayar shin wanda suka je tararshi suna samun wuta kuwa?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bansan Iya mazan da suka yi lalata dani ba bayan da mijina ya sakeni>>Inji Wannan Bazawarar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *