Shugaban ‘yan sandan Najeriya ya gana da tsofaffin jami’an ‘yan sanda kan matsalolin da suke fuskanta bayan an fara gudanar da Zàñga-zàñgar a yau Litinin.