Tuesday, April 7
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Shugaban Hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya yanke jiki ya fadi

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya yanke jiki ya fadi.

Me magana da yawunsa ne ya bayyana hakan inda yace, Maina ya fadine yayin da yake kan matattaqalar hawa Ofishinsa.

Yace da ya fadi, Kansa ya bugu a kasa inda tuni aka garzaya dashi asibiti.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Wata Majiya ta bayyana ainahin Abinda Kwankwaso yaso yiwa Abba wanda shine ya baiwa Abban Haushi yasa yake son komawa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *