Friday, September 4
Shadow

Da Duminsa: Wani Jirgin Sojojin Saman Amurka ya sauka a Najeriya

Rahotanni daga Abuja sun bayyana cewa wani jirgin sojojin saman Amurka daya taso daga kasar ta Amurka me suna, A US Air Force C-37B ya sauka a Abuja.

Jirgin ya saukane a daren jiya.

Bayan Awanni 4 Jirgin ya kuma tashi zuwa kasar Ghana.

Brant Philip me kawo rahoto akan harkar tsaro a Afrika ne ya ruwaito wannan labari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ban yadda ya bani Dubu 5 ya kwana dani ba, saidai Dubu 20>>Inji Wannan matashiyar 'yar Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *