Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Wata Sabuwar Kungiya me ikirarin alaka da Musulunci ta bayyana a Najeriya, Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya kan kungiyar

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya game da sabuwar Kungiyar dake ikirarin Jìhàdì a Najeriya me suna Fethullah.

Kasar Turkiyya tace kungiyar na da rassa a kasashen Duniya da yawa.

Jakadan kasar a Najeriya, Mehmet Poroy ne ya bayyana hakan a daren ranar Talata wajan bikin tunawa da ranar ‘yancin kasar Turkiyya.

Yanzu haka dai a Najeriya akwai kungiyoyin dake ikirarin Jihadi irin su B0k0 Hàràm da ÌŚWÀP da sauransu.

Karanta Wannan  An kama wannan malamar makarantar tana lalata da dalibinta me shekaru 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *