
Rahotannin sun bayyana cewa, ana tattaunawa tsakanin wakilan jam’iyyar ADC dana PDP.
An ga su Atiku a wajan tattaunawar, Hakanan an ga Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde a wajan.
Lamarin tattaunawar ya dauki hankula inda akw tsammanin jam’iyyun biyu ka iya hadewa.