Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa:A karshe dai majalisa ta amince da Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaro

Bayan Tambayoyi da dambarwa, Majalisar Dattijai ta amince da Janar Christopher Musa a matsayin Ministan tsaro.

Hakan na zuwane bayan da aka kammala tantanceshi kuma sanatocin suka gamsu da irin amsoshin da ya basu.

Janar Christopher Musa zai fuskanci kalubale sosai a matsayin ministan tsaro duba da irin matsalolin tsaron da ake fama dasu a sassa daban-daban na kasarnan.

Karanta Wannan  An rantsar da shugabar ƙasa mace ta farko a Namibia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *