Tuesday, November 11
Shadow

Da In zama Musulmi gara in koma mara addini>>Inji Wannan mutumin

Wannan mutumin me suna Chief Njoku ya bayyana cewa da ya zama Musulmi gara ya zama marar addini.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X bayan da Trump yace zai kawo Khari Najeriya.

Saidai duk da haka wasu sun rika masa Addu’ar shiriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yan uwan wata mata suka je suka rama mata dukan da mijinta ya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *