Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda VeryDarkman da mutanensa suka je barikin sojoji a Abuja suna cewa Shugaba Tinubu ya sauka daga Mulki, Wike ya sauka, Sojoji su karba

Wata zanga-zanga ta barke a babban birnin tarayya Abuja inda VeryDarkman yake jagorantarta.

An gansu sun je barikin soji sun fadar cewa shugaba Tinubu ya sauka daga mulki, Shima Wike ya sauka daga Ministan Abuja.

Sun kuma yi kira ga sojojin da su yi abinda ya dace.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *