
Ɗan majalisar ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da gidan radiyon Hikima, inda yake sukar yadda Kwankwaso ke tafiyar da siyasarsa, da kuma yadda yake yawan alaƙanta mutane da abubuwan da shi kansa ya ke aikatarwa.
Abdullahi Sani Rogo wanda shine ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Karaye/Rogo dake jihar Kano.
Ya bayyana haka ne yayin daya ke tabbatar wa da magoya bayansa cewa ya sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa APC.
Me zaku ce???