Daga ƙarshe dai Ruƙayya Muhammd, Matashiyar da ta yi alƙawarin ba da kyautar kuɗi Naira Miliyan 50 da gida da mota ga wanda zai aure ta, ta yi aure. Muna fatan Allah Ya su zaman lafiya.
Wane fata za ku yi mata ?