Saturday, March 14
Shadow

Daga gobe Matatar Man Dangote zata daina sayar da man fetur da Naira

Matatar man fetur ta Dangote tace daga yau, zata daina sayar da man fetur dinta da Naira.

Ta sanar da cewa man data tanada dan sayarwa a Naira ya kare.

Matatar tace hakan ba zai ci gaba ba.

Matatar tace wadanda suka bayar da kudinsu dan sayen man da Naira a yanzu suna iya neman a mayar musu da kudadensu.

Sannan tace idan an samu chanji aka ci gaba da sayar da man da Naira zasu sanar da abokan hulda.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni Har Ka'aba an je an tsine min Albarka kuma babu abinda ya sameni, dan haka masu kusheni saboda an daukeni hoto da Wayar dubu 13 babu abinda zai sameni>>Inii Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *