January 4, 2025 by Bashir Ahmed DAKARUN DIKKO: Sabbin Jami’an Hisbah Na Jihar Katsina Kenan Suke Karbar Horo. Wace fata za ku yi musu? Karanta Wannan Kasar Israyla ta amince da kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin kulawa da ikonta, dan haka ta kirawo tsaffin sojojinta dan yin wannan aiki