Friday, December 5
Shadow

Dan an kawo mana hari, sojoji tserewa suke>>Wani Basaken kauye ya koka

Basaraken kauyen Yashikira dake karamar hukumar Baruten, a jihar Kwara, Amb (Dr) Alhaji Umar Sariki Usman, ya bayyana cewa da an kai kusu hari sai sojoji su tsere su barsu.

Basaraken ya nuna damuwa kan yanda sojojin da aka kai musu basa iya basu kariya.

Ya bayyana cewa, duk da alkawarin gwamnati na kai karin jami’an tsaro amma har yanzu ba’a kai ba.

Yace ‘yan bangansu da basu da makamai masu kyau sune suke fuskantar ‘yan Bindigar.

Yace sojojin da aka kai musu basu da kwarewar aiki kuma basu da kayan aiki masu kyau.

Karanta Wannan  Hotuna: 'Yansandan Najeriya sun fara aiki da motar zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *