Dan Datti Baba Ahmad wanda shine ke da jami’ar Base ta Abuja ya kammala Karatu daga jami’ar Queen Mary University London dake kasar Ingila.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa me yasa bai yi karatu a jami’ar babansa dake Najeriya ba.