Monday, April 6
Shadow

Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya ruka tsayawa kyam har sai an gama wasa an masa tayin dala $2000 duk wasa ya zama jakadan AFCON amma yaki ya ya koma goda da tawagar kasarsa

Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya rika tsayawa kyam kamar Gunki a duk sanda ake wasa da kasarsa an masa tayin ya tsaya a kasar Morocco ya zama jakadan AFCON amma yaki.

An masa tayin za’a rika bashi dala $2000 duk wasa amma yaki amincewa ya koma gida da tawagarsa ta kasar Dr. Congo din bayan an ciresu daga gasar AFCON.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin wani dan siyasa na raba Naira 200 a jihar Kebbi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *