Dan TikTok khaby lame yaƙi karbar miliyoyin daloli don ya tallata giya.
Yace akwai yara ƙanana dake bibiyar sa zai iya ɓata masu rayuwa bugu da ƙari yace shi musulmi ne hakan ya zamo haramun a addini.